Pubished Books


 

Professor Sa'idu Muhammad Gusau has authored a wide range of books covering literature, religion, history, and culture. His publications are essential references in Hausa studies, reflecting his profound expertise and dedication to knowledge. Click each book title below to explore and download the book.

 

 

Important: Press Ctrl + D to bookmark this page as it is frequently updated with the latest content, including new publications, articles, and other valuable resources. Stay connected for updates!

 

17 Comments

  1. Masha Allah!
    Allah ya ƙara ɗaukaka ya kuma sanya albarka.

    ReplyDelete
  2. Allah ya ƙara wa Malam lafiya.

    ReplyDelete
  3. Allahu Akbar ka ga masu yi don Allah, wato proff ya ce muma mu karu, to Allah ya biya da wannan gudumawa

    ReplyDelete
  4. Gaskiya wannan ba ƙaramin aiki aka yi ba. Wannan zai bunƙasa tare da sauƙaƙa karatu, nazari da bincike game da Harshen Hausa.

    Allah ya saka da alkhairi Baba.

    ReplyDelete
  5. Allah ya saka da Alkhairre ya kare gabanka da bayanka ya daukaka iliminka zuwa inda bamu tsammani

    ReplyDelete
  6. Me za mu ce wa Rabbana?
    Sai godiya duk safiya.

    Da ya ba mu Shehin malami,
    Na Gusau Sa'idu abin biya.

    Bahari a fannonin sani,
    Da muke ta ɗiba tun jiya.

    Ya Rabbi ƙarfafi Shehuna,
    Ilimi daɗo mar lafiya.

    ReplyDelete
  7. Allah Akbar!
    Masu rubutu irinku kaɗan muke da a ƙasar Hausa. Kai kuwa har yaɗa shi fisabilillah kake!

    Allah Ya biya ka.

    ReplyDelete
  8. Yabon gwani ya zama dole. Allah ya ƙara tsawancin kwana masu albarka

    ReplyDelete
  9. Muna farin ciki da samar da wannan shafin. Allah ya saka wa duk wanda ya ba da gudunmawar samar da shi. Shi kuma Farfesa Allah ya sa wannan aiki ya zame masa sadaƙatul jariya.

    ReplyDelete
  10. Masha'Allah! Haƙiƙa wannan wata wagegiyar taska ce da aka samar wadda za ta taimaka wajen sauƙaƙawa ga ɗalibai da masu nazarin Harshen Hausa da ma Nahiyar Afirika. Muna godiya ga Shehin Malami Gangaran ;Farfesa Sa'idu Muhammadun Gusau da kuma Kano. Muna kuma roƙon Allah ya sa rakiya ta yi nisa, amin.

    ReplyDelete